I love Prophet Muhammad s a w

I love Prophet Muhammad s a w

Share

Zallar masoyan annabi ne kawai suke shiga wannan page ✅ 🕋 🕌 📿 🤲 mai al_barka mungode allah yabarmu da annabi muhammadu s.a.w

Photos from I love Prophet Muhammad s a w's post 16/06/2026

mukam sojojin ma'aiki ne s a w

16/06/2026

kowa ya rubuta Muna Abinda yafi bata Masa rai A cikin wadannan abin guda ukku
1 low battery 🪫
2 no data
3 no network 🛜

Fadi ra,ayinka A comment section?

13/06/2026
13/06/2026

Ga iyalai sunaji suna gani ya Allah muna rokan ka, Ka kawu mana tsaro acikin Nigeria
A K**a ki tare da Mijinki…….
A Tsare ki tare da Mijinki……
A Saka mijinki kuka a gabanki……
A hærbê shi a gaban Idonki……
A Kæshë mijinki a Gabaki…….
A Kawo ajiye miji Gawar Mijinki a gabanki …
A Daura Bindigæ a Kan Goshinki……
Kuma ana Tsare dake Har yanzu a cikin Daji……

Kai…. WANNAN Matar Marigari Retired Nigerian Major General Rabe Abubakar tana Cikin Mani Masifa Mara Misaltuwa…. Wannan Abun Yana Damuna kuma Babu abunda zan iyayi sai Add’a….

Allah ya kubutar da ita….Just put her situation in your shoes and imagine the feelings…….

12/06/2026

Gaisuwa Zuwa ga
Shugaban mu
Jagoran mu
Masoyin mu
Macecin mu
A duniya
Da lahira
MUHAMMADU RASULULLAHI ﷺ —

💞 💜

08/06/2026

yan comment section sun zama masu bada fatawa😂😂😂

08/06/2026

Muhammadu RASULULLAHI ﷺ 💕

06/06/2026

Big shout out to my newest top fans! Fateey Abdallah, Nasir Isah Janii, Hamisu Yusuf

05/06/2026

Maƙiya Ambaton Allah Da Salatin Annabi ﷺ Sedai Fa Ku Mutu Da Baƙin Ciki Wallahi.

Allah Ya Ƙara Mana Son Annabi ﷺ 🤲💞🥰

04/06/2026

Assalamu alaikum yan uwana masoya SAYYADINA MUHAMMADU RASULULLAHI ﷺ

Want your school to be the top-listed School/college in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address

Abuja