27/11/2025
Al-Madrasatul Jawziyya Lagos
Religious Services, Research Services and Consultation Services
27/11/2025
▪️Ibn Jizziy Al-Mālikiy:
*Kada kayi abota da gāɓo da Mai mummunar ɗabi'a/Hali Koda kuwa Ahlus-sunnah ne basalafe.
📚القوانين الفقهية (٤٦١/٤٦٠)
09/11/2025
Hukunci
08/11/2025
Ibn Hazm:
Annamimanci Wani reshe me Na ƙarya, kuma nau'i Daga nau'o'inta, kuma Dukkanin Annamimi maƙaryaci ne.
📚طوق الحمامة (١٧٣)
Ibn Taymiyya:
Hadisi mursal, Idan hanyoyinsa Na irsali s**a yawaita, kuma sahabbai s**ayi aiki dashi Yana Zama hujja ba tareda kokwanto ba.
📚شرح العمدة (٥٠٤/٣)
Imām Ahmad:
Duk Wanda ya Mutu Akan Musulunci da Sunnah, ya Mutu Akan Alkhairi baki ɗayansa.
📚سير أعلام النبلاء (٢٦٩/١١)
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Agege
10005