🧬📚 BARKA DA ZUWA HAUSA BIOLOGY ACADEMY! 📚🧬
Kana son koyon Biology cikin sauƙin Hausa?
A wannan shafi za ka samu:
✅ Bayanan Biology cikin Hausa mai sauƙin fahimta
✅ Hotuna da zane-zane don ƙarin fahimta
✅ Tambayoyin jarabawa da amsoshinsu
✅ Shirye-shiryen WAEC, NECO da JAMB
✅ Darussa daga matakin sakandare har zuwa gaba
🎯 Manufarmu ita ce mu sauƙaƙa ilimin Biology ga kowa da kowa cikin harshen Hausa.
👉 Ka yi Follow 👉 Ka yi Like 👉 Ka yi Share domin sauran ɗalibai su amfana
Hausa Biology Academy "Biology cikin Hausa, Ilimi cikin Sauƙi."
Hausa Biology Academy
Road to science
learn more #hausa @ biology academy
Want your school to be the top-listed School/college in Dutse?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Dutse
Dutse
Dutse