20/06/2026
Muna kira a Mai da Hankali don Mallakar Katin Zabe PVC
YANZU NANDA KASA DA WATA 2 ZAA RUFE 👈
Dan Allah Mu Daure Muyi Koda Bazakai Zabe Daure Kayo Aje Kayanka
1Kana Bukatar canjin Gurin Zabe
2 Ka canza Gari ko Unguwa
3 Yanzu Kakai Shekara 18
4 Yanzu Kika kai Shekara 18
5 Ah Ah Naka Ya Bata
6 Naki Ya Bata
Daure Ka Tilastawa Yaranka kanne Dalibanka Da Wanda Ka Isa Dashi Wajan Mallakar PVC