17/05/2026
See you there, we will be there.
Misbahuddeen Old Student
17/05/2026
See you there, we will be there.
17/05/2026
Count us in, we will be there!
17/05/2026
WE WILL BE THERE
17/05/2026
ASSALAMU ALAIKUM YAN’UWA
Muna sake gayyatar daukacin mambobin MOSA zuwa Babban Taron Sada Zumunta na wannan shekarar 🤝
Wannan taro dama ce ta:sake haduwa da tsofaffin abokan karatu,kara dankon zumunci,tuna baya tare da Yan uwa abokan karatu da tsofaffin Malamai.
🗓️ Rana: Sat 30th May 2026
⏰ Lokaci: 3:30pm
📍 Wuri: Darussalam Multi-purpose Hall. f/waya Rigasa
Karku bari a baku labari