Mahir International School, Kano

Mahir International School, Kano

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mahir International School, Kano, Education, No. 372 Gaida Cikin Gari, Kumbotso Local Government, Kano.

Our aim is to provide a holistic education that combines Islamic values, Western academics, morality, patriotism, and self-reliance, preparing students to succeed in a complex, digital world and make a positive impact in their communities.

24/05/2026

Mahir International School is an integrated school offering quality education with strong moral and Islamic foundations.

For Enquiries:

Add: 372 Gaida Cikin Gari, Panshekara Road, Kumbotso Local Government, Kano.

📱+2348125616111; +2348037839464
✉️ [email protected]

12/05/2026

At Mahir International School, we don’t make noise; we take action. Providing a strong academic and moral foundation is our top priority. We transform our vast knowledge and experience into quality education, sound character, and lifelong values that prepare our learners for success in this world and the Hereafter.

07/05/2026
19/04/2026

A makarantar Mahir International School, mun samar da tsari na musamman ga dukkan wasu sababbin ɗalibai (manya da yara) mai suna Itqãnul Qurãn (إتقان القرآن) wanda ya himmatu wajen ganin yaran mu sun samu haddar Alqur'ani mai girma da ƙarancin shekaru, tare da ƙoƙarin koyon kyautata karatun Alqur'ani da sauti mai kyau.

Wannan yana da alaƙa da irin horon da malamanmu suke samu a koda yaushe, da kuma yadda suke ƙoƙarin ɗora ɗalibai akan ingantaccen tsari. Haka kuma amfani da kayan koyon sautukan karatun Alqur'ani na zamani da muke yi, ya na ƙara sanya ɗalibanmu nishaɗi da rashin ƙosawa wajen koyon karatun Alqur'ani da kuma karanta da kyakkyawan karatu.

Makarantar Mahir International School, Kano tana lamba 372 Gaida Cikin Gari (Daura da gidan ma Galaltix) kan Titin Panshekara, Kano.

[email protected]
08125616111; 08037839464

19/04/2026

A makarantar Mahir International School, mun samar da tsari na musamman ga dukkan wasu sababbin ɗalibai (manya da yara) mai suna Itqãnul Qurãn (إتقان القرآن) wanda ya himmatu wajen ganin yaran mu sun samu haddar Alqur'ani mai girma da ƙarancin shekaru, tare da ƙoƙarin koyon kyautata karatun Alqur'ani da sauti mai kyau.

Wannan yana da alaƙa da irin horon da malamanmu suke samu a koda yaushe, da kuma yadda suke ƙoƙarin ɗora ɗalibai akan ingantaccen tsari. Haka kuma amfani da kayan koyon sautukan karatun Alqur'ani na zamani da muke yi, ya na ƙara sanya ɗalibanmu nishaɗi da rashin ƙosawa wajen koyon karatun Alqur'ani da kuma karanta da kyakkyawan karatu.

Makarantar Mahir International School, Kano tana lamba 372 Gaida Cikin Gari (Daura da gidan ma Galaxtics) kan Titin Panshekara, Kano.

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address

No. 372 Gaida Cikin Gari, Kumbotso Local Government
Kano

Opening Hours

Monday 07:00 - 17:00
Tuesday 07:00 - 17:00
Wednesday 07:00 - 17:00
Thursday 07:00 - 17:00
Friday 07:00 - 17:00