SADATUL KIRAM TV

SADATUL KIRAM TV

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from SADATUL KIRAM TV, College & University, Kano.

28/05/2026

Karatu Diwani na Barka da Sallah da za agabatar a ran Juma'a.

22/05/2026

Cigaba da Fassarar Littafin Diwani daga Halara ta Shehu Muhammadul Kabir Zango Kano (RTA).

Allah ka Aminta damu ka kiyaye Imaninmu Alfarmar Manzan Allah (SAW).

Photos from SADATUL KIRAM TV's post 20/05/2026

KARATUN DIWANI

Kadan daga cikin Hotunan bayan zaman Diwani na satin da ya huce Juma'a 25/05/2026 Wanda aka saba gabatarwa duk sati a Masallacin Malam Musa Bakin Boda Hotoro Limawa, Tarauni kano state. Karkashin wannan Daira mai Albarka SHABBABUL DIWAN.

Allah ya kara mana Son Manzan Allah (SAW).

Ga masu Bukatar sauraro VIDEO LIVE sai suyi Following din wadannan Account din.

SADATUL KIRAM TV
Musaddiq Hassan Halifa
Dairatul Shabbabul Diwaan

19/05/2026

SHABBABUL DIWAN

Salamu alaikum

Insha Allahu zamu dinga kawo muku karatun Tafsirin Diwanin Shehu Ibrahim Inyass (RTA) Wanda Maulana Shehu Muhammadul Kabir Zango (RTA) yake Gabatarwa.
Zamu dinga kawo muku shi ta wannan sigar kamar yadda kuke gani a hoto.
Karkashin Jagorancin SADATUL KIRAM LIMAWA Wanda wannan kungiyar Karatun Diwani ta dauki nauyi DA'IRATU SHABBABUL DIWAAN.

Kamar yadda ake gani mun fara tun daga farko wato تيسير الوصول إلى حضرة الرسول حرف الا لف."
Kuma Insha Allah zamu kai har karshen Diwanin.

Allah ya kara mana son Manzan Allah Sallallahu Alaihi wa Sallama.

14/05/2026

Muna gayyatar Masoya

09/05/2026

SHABBABUL DIWAAN

Da'irar karatun Diwani ta Shabbabul Diwan Asimatul Faidha kano dake Limawa Hotoro Karkashin Jagorancin SADATUL KIRAM Sun gudanar da karatun Diwaninsu na farko na Sati Sati ajiya Juma'a 08/05/2026 daidai da 21/11/1447 AH.
Cikin Izini da sa Albarkar Maulanmu Shehu Muhammadul kabir Zango kano (RTA).

Bayan kammalawar anyi Addu'a da kuma kira ga dukkanin yan'uwa Tijjanawa masu sha'awar karatun Diwani dasu tuntubi wannan Da'ira Don cigaba da karatun Diwaninsu da kuma shaukantuwa acikin soyayyar Manzan Allah (SAW).

Alhamdulillah Masha Allah
Don karin Bayani sai a tuntubi wannan Numbar.
0814 025 3422

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Kano