24/06/2026
السلام عليكم
Fadakarwa Da Wayarda Al'umma
24/06/2026
السلام عليكم
السلام عليكم
Daga cikin wadanda za'a Karrama a Babban Taronmu 1448AH. 20/06/2026.
1. SULTAN NORTH AMERICA ALH. YAHUZA USA
2. HAJIA HALIMA ZAKARAI MAI GORO
3. ALH. UMAR FAROUQ NEW YORK USA
4. MAL. UMAR MUHAMMAD MUSA
5. ALH. SANI MIJINYAWA
6. ALH. ABUBAKAR TAYIF KSA
7. MASAWUD AFRICAN MARKET
8. ALH. SANI MAMULE JIDDAH
9. ALH. USMAN ABBA SHARIF
10. SHARIF AUWAL JANBULO
11. AL-SHA'IR KHIDIR BIN KASIM RIYADH
12. ABU ADNAN FALLATA MADINA
13. HAJ. HAUWA IBRAHIM MAI SA'A KSA
14. HAJ. WASILA MURTALA ABDULLAHI KSA
15. HAJ. BARA'ATU USMAN T/GABAS MADINA
16. ALH. ISAH MUSA JIDDAH
17. SADIQ ELNAFATY ABUJA
18. HAJ. SAFIYA DANBATTA
19. HAUWA MUHAMMAD HAJIR ENGLAND.
20. ALH. MAMUDA CBN
21. AMB. IBRAHIM GALADIMA
22. ALH. AMINU ALIYU SAULAWA IKARA
23. INSPECTOR HARUNA FAGGE
24. HAJ. AISHA YA'U MUHAMMAD.
Fatan Allah yakawo mana dauki daga gareshi yadatar damu a dukkan lamurranmu Ameen.
Muhammad Jameel Bashir Yakasai ✍️
24/06/2026
Duniya ta Allah Ubangiji ce, arzikqi shima daga wajen Ubangiji yake, kuma dukkan abinda zai faru anan gaba (acikin rayuwarka) shima a hannun Allah Ubangiji yake. Domin haka saika miqa lamarinka zuwa ga Allah Ubangiji.
Muhammad Jameel Bashir Yakasai ✍️
24/06/2026
Ka zamto mai taka-tsan-tsan (ka kiyaye) akan abinda zaka tattauna tare da wasu (kada ka bude cikinka ga kowa), domin abokinka na yau zai iya komawa maqiyinka a gobe!
Muhammad Jameel Bashir Yakasai ✍️
السلام عليكم
Sunayen wadanda s**a fara bada gudun-mowar babban Taronmu na shekara shekara 1448AH. Wanda daga yanzu Insha-Allah zamu dingayi acikin shekarar Musulunci, aduk satin farko na watan Al-Muharram AH.
1. Alh. Sani Mijinyawa
2. Alh. Aminu Aliyu Saukawa
3. Usman Usman
4. Sharif Auwal Janbulo
5. Haj. Safiya Danbatta.
6. Haj. Batulu Ahmad Goron Duma
7. Sani Salisu Musa
8. Alh. Abubakar Tayif
9. Haj. Wasila K. S. A.
10. Inspector Haruna Fage
11. Alh. Mamuda CBN
12. Alh. Auwalu Gabari Jakada
13. Alh. Sallau Tsakuwa
14. Rabi'u Ahmad Danbare
15. Alh. Isah Musa Jiddah.
16. Umar Sale Tela Damaturu
17. Usaini Bala Saleh
18. Mariya Abdullahi Sharada
19. Naziru Abdullahi Zango
20. Sultan of North America Alh. Yahuza
21. Alh. Mohd Abdul Gumal.
22. Habibu Tukur Dederi
23. Mohd Rabi'u Bala
24. Engr. Sani Tsoho Alasan China
25. Ali Idris Muhammad
26. Mustapha Rabi'u Musty Gayawa
27. Bar. Nadiya Ado
28. Mohd Seybou Maradi, Niger
29. Ha. Fatima Salisu Inuwa - Maman Fauwaza
30. Abu Adnan Fallata Madina KSA
31. Muhammad Al-Muskin
32. Salifu Fulani Abidjan
33. Sidi Abubakar Tamburawa-Yamma
34. Alh. Umar Farouq New York USA
Fatan Allah yakawo mana dauki daga gareshi yasa muyi Taro Lafiya dukkan bakinmu su koma gidajensu Lafiya Ameen.
Muhammad Jameel Bashir Yakasai ✍️
16/06/2026
السلام عليكم
'Yan'uwa fatan mun shigo sabuwar shekarar Musulunci 1448AH. lafiya Ameen, muna Addu'ar Allah yaraqa gina rayuwarmu cikin Nasara yaqara qarfafa mana zuciyarmu ya karemu daga dukkan baqin cikin duniya dana lahira Ameen.
Muhammad Jameel Bashir Yakasai ✍️