18/06/2026
INA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AHLIL KISA'I TV, Religious school, 664 Warure, Sani Buhari Road, Kano.
AHLIL KISAI MULTI CONCEPTS
(REGISTRATION NO. 8965385)
Tasha ta musamman dake Yaɗa harkokin Gidan Annabta daga kowana Ɓangaren Addini Batare Da Nuna Ban Bancin Aqidaba
18/06/2026
INA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN
18/06/2026
DAN ALLAH KUZO MU DAIDA ANNABI MUHAMMADU (S.A.WW)
YAUMUL ASHURA KAI TSAYE
Zaman Juyayin Ashura Kai Tsaye zama Na (2) Daga Hedikwatar Makarantar
ABUL AL-AHRAR
dake Na'ibawa By Fas Gidan
MAULAYA SIDI SHARIF SHIBULI
17/06/2026
ME_YAFARU_DA_IYALAN_ANNABI__S.A.WW__A_KARBALA KUKASANCE_DA_TARIHIN_MUKHTAR ASSAQAFI 04
ME YAFARU DA IYALAN ANNABI (S.A.WW) A KARBALA KUKASANCE DA TARIHIN MUKHTAR ASSAQAFI 04
16/06/2026
GWAMNATIN SOJI TA NIGER TA RUSHE IZALA DA SALAFIYYA A AGADEZ TA JAMHURIYAR NIJAR Saboda barazana ga tsaro da alakar akidun da yan ta'adda
Yanzu Dai Ta Tabbata Babu Qungiyar Izalah A Niger
16/06/2026
ZAMUYI FITO NAFITO DA FULANIN 'YAN TA ADDA
Shugaban kungiyar Hausawan Nigeria ya jaddada wa duniya aniyar kungiyar na yin fito na fito da yan Ta'addan Fulani a ranar 1/7/2026
Kungiyar tayi Wan nan sanarwane yayi Gudanar da taran manema labarai cikin wani Faifan Video da Kungiyar ta wallaha
Shi wane fata kukema Wan nan kungiya ?
16/06/2026
ZA A FARA MAJALISAR DAGA RANAR FARKO TA MUHARRAM 1448H
ZAMAN ZAI DAUKI TSAWON KWANAKI GOMA (10)
LOKACI: 4:00PM
WURI: NA IBAWA BY PES LAYIN KAMFANIN KARFE NA GULU
15/06/2026
Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin da ya karɓi baƙuncin wakiliya ta musamman ta Majalisar Ɗinkin Duniya kan ‘Yancin Addini ko Akida, Farfesa Nazila Ghanea, wadda ta zo kano a wani ɓangare na binciken da ake gudanarwa a faɗin Najeriya kan batutuwan da s**a shafi ‘yancin addini da akida.