ASSALATU WASSALAMU ALAIKI YA SAYYADA FADIMA ALAIHAS SALATU WASSALAM TASKAR JIKIN ANNABI SAW
Ahbabu Nana Fadima Sayyada Bintu Muhammadin S A W
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ahbabu Nana Fadima Sayyada Bintu Muhammadin S A W, Education, Sharif sulaiman Tukur, From Gombe, Gombe state, National vice president shababu Ahlil baiti Foundation, .
18/10/2023
الفيضة تعم الآفاق بحول الله
sai ta mamaye dukkan san-sani : da Ikon Allah
*Shaykhul Islam yana cewa:
والفيضة تعم الآفاق بحول الله وقدرة لا يمسكها أحد، ولا يواقفها ولا يحبسها شي ء
Faydha zata cika ko ina da yin Allah da qarfinsA, Ba wanda zai iya riketa
hakanan wani abu bazai iya dakatar da tafiyarta ko ya tsayar da ita ba,
لا بد تمتد علي البسيطة حيث كانت التجانية
Ba makawa sai ta malala a yalwace takai duk inda tijaniya takai
ومن أراد كتمها فلا يزيدها إلا ظهورا ومن أراد تنفير الناس عنها وعن صاحبها فإنما ينفر الناس عنه لا عنها
Duk mai hankoron ya rufeta, ba zai kara mata kome ba sai bayyana
wanda ke kokarin kore mata mutane kuwa, to kadai dai yana korewa kansa mutane ne
Alhamdulillah Wal Abdulillah!!!
Fadima itache giyar tsiran hallitta ku rike zaku rabauta .
Itache a rayuwarmu Babu chechekuche alhmdullah
ko gobe syda nana ne a ranmu.
ina fatan munsha ruwa lapia.
Nana hamshakiyya.
لله قومٌ إذا حلّوا بمنزلــــــــــــةٍ حلَّ السرورُ وسار الجودُ إنْ ساروا
تحيا بهم كلُّ أرضٍ ينزلون بهـا كأنَّهم في بقاع الأرضِ أمطـــــــــارُ
وتشتهي العينُ منهم منظراً حسناً كأنّهم في عيون الناس أقمــــارُ
لا غيّب الله عنّا وجهكم أبـــــــداً يا من لكم في الحشا والقلب تَذكارُ
29/03/2019
27/02/2019
SAYYIDA FATIMA(A.S)!!!
..FATIMA, FATIMA CE.......
:
A Rana Irinta YAU(20 Ga Watan Jimada Akheer), Aka Haifi SAYYIDA FATIMA(A.S)!!!
:
..Shugabar Matan Duniya-Da-Lahira SAYYIDA FADIMA AZZAHRA(Alaihas-Salaam)
;
SAYYIDA FATIMA AZZAHRA(A.S) Ta Rayu a Wannan Duniyar Tsakanin Shekarun(20 Jumada Al-Akheera, 5BH/27 July 604 AD), Zuwa (03 Ga Jumada Al-Thani, 11 AH/28 August, 632), Wato Ta Rayu Tsawon Shekaru Ashirin Da Takwas'28'(Masu Albarka) Kenan a Wannan Duniyar.
;
An Ruwaito a Hadisi Cewa SAYYIDA FATIMA(A.S) Tana Da SUNAYE Guda Goma(10) Kamar Haka:
;
*1. FATIMA
*2. SIDDIQAH
*3. MUBARAKAH
*4. 'DAHIRAH
*5. ZAKIYYAH
*6. RADIYAH
*7. MARDIYYAH
*8. MUHADDASAH
*9. AZ-ZAHRAH
*10. BATULA.
;
Ya ALLAH! Ka Yarda Da Mu Albarkacin FADIMA AZZAHRA(A.S) Da Kuma Zuri'arta, Ya ALLAH! Ka Bar Mu Da Son Su Da 'Kaunar Su Har Su Shede Mu a Gaban MANZON ALLAH(S.A.W) a Bisa Soyayyarsu Ameeeeen.
:
INA KWANANKU???
Syda uwar sharifai