Al-Maher Mustapha Ibrahim Sani
"إنه لقرآن كريم★ في كتاب مكنون★ لا يمسه إلا المطهرون★ تنزيل من رب العـٰلمين★
Kasance da karatun Alqur'ani Mai girma Kai tsaye daga Masallacin Abubakar Sadiq dake unguwar kundila phase II Maiduguri road SURATUL AN'AM
Jan Jankali ga Wadanda s**a yo rantsuwa da Al Qur'ani su sani cewa.
Mutane Sunfi bukatar Ruwa.
Mutane Sunfi bukatar Inganta Lafiyarsu.
Mutane Sunfi bukatar Tsaron Rayukansu.
Mutane Sunfi bukatar Ilimin Primary.
Mutane Sunfi bukatar Hanyoyin Kauyukansu.
Mutane Sunfi bukatar Biyan Pension su da inganta Albashinsu.
Mutane Sunfi bukatar Tsaftar Muhallinsu, akan duk Wani kyale-kyalen da aka sa a gaba.
06/01/2026
Jagoran Mai Karatun Alqur'ani 'animoment