Baban Gwale Media

Baban Gwale Media

Share

This is a propagative and educative page works to enlighten people about the religion, civilization and peaceful coexistence in the light of Qur'an and sunna

02/04/2026

𝗧 𝗦 𝗔 π—₯ π—œ 𝗑 𝗔 π—Ÿ π—Ÿ 𝗔 𝗛 𝗦 𝗛 π—œ 𝗑 π—˜ 𝗧 𝗦 𝗔 π—₯ π—œ

"Wanda duk yazo da wani tsari da ya saΙ“a da tsarin Allah da ManzonSa, ka kyale shi da tsarinsa ka Ι—auki tsarin Allah da Manzon Allah ο·Ί."

Sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale Hafizahullah

Sadik Abu Abdallah ✍️
02-04-2026

26/01/2026

"M A T A S H I"

"In dai za kayi aikin alheri a yarintarka, to Allah zai tsare ka a girmanka"

Sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale Hafizahullah

Sadik Abu Abdallah
Baban Gwale Media

07/01/2026

"Ba wanda zai iya shar'anta maka addini sai Allah ko Manzon Allah ο·Ί, shiyasa duk wanda ya faΙ—i magana ta addini, to ya zama yana sharhin zancen Allah ne ko Manzon Allah ο·Ί."

Sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale Hafizahullah

Baban Gwale Media

01/01/2026

T U N A T A R W A

"Ba kai kake zabar yadda za kayi wa Allah Ι—a'a ba, dole sai kayi maSa yadda yake so SWT"

Sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale
Hafizahullah

Baban Gwale Media

29/12/2025

T A U S A Y I

"Ka zama mai tausayi, duk mai tausayi za kaga Allah Yana tausaya masa."

Sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale
~ Hafizahullah

Baban Gwale Media

15/12/2025

" Idan Allah Ya so ka da alkhairi sai ya yassare maka hanyar da za ka haΙ—u da Shi lafiya. "

Sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale Hafizahullah

Baban Gwale Media

18/11/2025

𝗕𝗨𝗗𝗨π—₯π—ͺ𝗔 π— π—”π—œ π—•π—œπ—‘ 𝗠𝗔𝗭𝗔𝗑 𝗕𝗔𝗑𝗭𝗔 :

" Ki sani Ζ΄ar uwa babu wata mace da ta tara abun duniya da zina ta kare lafΔ±ya, idan takamarki neman kudi da abun duniya, ki bincika tarihin matan da su ka yi lalata a baya, sun kare cikin mugun ciwo ko talauci da wulakanta, sannan lokaci kalilan aka daina yayinsu, duk da kyansu da kyan jikinsu, ki sani cewa kamewa da rike mutunci shine zai dawwamar da ke cikin farin ciki a matsayinki na Diyah mace. "

Sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale Hafizahullah

Baban Gwale Media

09/11/2025

Imamu Ghazali (Rahimahullah) yake cewa: Abin da yafi cancanta ga gama garin mutane (waΙ—anda ba malamai ba, ba Ι—aliban ilimi masu zurfi ba) shi ne su shagala da ibada da neman abincinsu, su kyale maganar ilimi (mai zurfi) gurin malamai.

Sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale Hafizahullah

Baban Gwale Media

10/09/2025

T U N A T A R W A

"Ka wakilci Ubangiji kace ayi ko kar ayi a madadin Ubangiji ba karamin aiki bane! Gwara mutum yaje yayi ko wane irin sabo akan ya dinga wakiltar Ubangiji akan abin da ba shi da masaniya akansa."

Sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale

Baban Gwale Media

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Address

Kano
Kano
700101