SunnahOnline24

SunnahOnline24

Share

Shafi Na Ilimi Da Wa’azi
Al-Qur’ani • Hadisi • Tunatarwa
Kano, Nigeria
Domin Yaɗa Sunnah Ka Follow domin samun fa’ida kullum.”

“Barka da zuwa SunnahOnline24 �
Shafi na musamman domin yada sahihin ilimin Musulunci, wa’azi, tunatarwa da karatun malamai cikin sauƙi da fahimta.

08/06/2026

Wanda Yake Son Sunnata Ya Soni,Wanda Kuma Yaso Ni Zai Kasance Tare Dani Cikin Aljannah,Inji Annabin Mu ﷺ

07/06/2026

Assalamu Alaikum Warahmatullah

Muna sanar da ‘yan’uwa daliban cewa, Insha Allah Gobe Malam zai ci gaba da gudanar da dukkan karatukan da yake gabatarwa.

• Litinin — Karatun Sunan Tirmizi a Masjid Abubakar Siddiq (R.A), Sharada Fegi
Haka nan, za a ci gaba da gudanar da sauran majalisai Insha Allah.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya saka wa Malam da alkhairi, Ya ƙara masa lafiya, rayuwa mai albarka da anfani ga al’umma.

Ameen Ya Allah.

— Shuaibu Ibrahim

07/06/2026

Azumi Gobe Litinin Ga Wanda Allah Yabashi Iko

07/06/2026

Tsira da Amincin Allah Sukara Tabbata ga Fiyayen halitta Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wasalam ♥️♥️

06/06/2026

Allah ka tabbatar da aminci a yankin mu na Arewa.

05/06/2026

Menene jigon sakon khudubar sallar juma'a a massalacin da kuka halatta.

Ku rubuta a comment, domin mu anfanar da juna.

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address

Kano