29/05/2026
Asslm alykum lovelies ya sallah π₯°
Allah yamaimaita shekaru masu yawa da albarka π€²
Yww akwai ballaka kabo π€
Akwai iloka π€
Akwai popcorn πΏ
Akwai gulli baby
Akwai Albishir π₯°
Your favorite alawar Madara π₯°
Zee's kitchen and mor
Panshekara
γ
#
27/05/2026
Alhamdulillah π
Taqabbalallahu minna wa minkum thalihul a'amaalπ
Allah yamaimaita shekaru masu yawa da albarka π₯°π€²
26/05/2026
Gulli baby π€π₯°
200 hundred π€π₯°
Ga Dade da laushi, ci cikin aminciπ€π₯°π
Zee's kitchen and mor
γ
26/05/2026
Asslm alykum jama'an kwarai jama'an Arziqi π₯°π€
Ga Eid price list din nan π
Koh yau mutum yakeso zai samu in Shaa Allah π₯°π₯°
Zee's kitchen and mor
γ
24/05/2026
Duk abun zamuyi ranar arfa toh madage muyi da wuri kamin la'asar tayi...
Domin mutsaya muyi addu'a sosai, domin kuwa Wannan ranar ranar kar6ar addu'a ce, ranar da bawa bashi da shamaki gurin amsar addu'ar saaaπ
Allah ubangijin GIRMAA yasa Wannan ranar tazama silar amsar addu'o'immu Allah yasa tazama silar sabon farin cikinmu ni da ku gabadaya π€²π€²π€²π₯°π
Allah yanuna mana Wannan rana da alkairi d albarka Ameen ya hayyu ya qayyum π€²
Zee's kitchen and mor
γ