As'mau Memorial Academy

As'mau Memorial Academy

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from As'mau Memorial Academy, School, No, 32 Alqalawa Gwarzo, Kano.

04/11/2025

Yara gandun wasa...✊😹πŸ₯°
πŸ“Add: Alkalawa Gwarzo, Kano state.



Kofar sayen form har yanzu a bude take.πŸ’₯

04/11/2025

Dakarun Musulunchi...πŸ’ͺ🏽☝️πŸ₯°πŸ’₯
Address:Alkalawa Along Kasuwar Mata rd, Gwarzo.


Photos from As'mau Memorial Academy 's post 04/11/2025

Muna karatu har se bango ya tsage...😜πŸ₯°πŸ˜‚

Address: Alkalawa Along Kasuwar Mata rd, Gwarzo.


04/11/2025

Duk iya kwalliyar ki kamar doya haka namiji yake kallon ki in baki da ilimi😜πŸ₯°πŸ’₯ Ki sayi form yau. Ki fara karatu gobe😜😊

Address: Gwarzo Alkalawa Along Kasuwar Mata rd.


04/11/2025

Makarantar mu...✊πŸ’₯πŸ’₯




04/11/2025

Assembly asan bulala..😜
Qara lafiya!✊😊




Photos from As'mau Memorial Academy 's post 04/11/2025

DA DUMI-DUMIπŸ’₯: πŸ₯³ Makarantar As'mau Memorial Litahfizul Qur'an, Gwarzo Na farin cikin sanar da Al'umma da iyayen yara cewar; bayan 6angaren boko, Tahfiz da na islamiyya da aka saba yi, a yanzu an bude bangaren Tauhid wanda ake gabatarwa a duk ranakun Asabar da Lahadi da safe, duka dai cikin Harabar makarantar.πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯

Alhamdulillahi kuma Darussa sun kankama karatu ya fara yin nisa. Ga duk me son mallakar form din shiga (domin 'ya-yan sa ko qannen sa) ze iya zuwa kai tsaye cikin makarantar Asmau Memorial Litahfizul Quran ko yayi magana ta wannan lambar: ☎️ +234 806 362 7374 kira ko WhatsApp

Mu tunaπŸ§πŸ½β€β™‚οΈ, a cikin kiwo da Allah ya baiwa ko wanne dan adam, akwai kula da 'yaya da tarbiyar su, a cikin kula da yaya akwai basu ilimi na sanin Allah da na duniyar da suke rayuwa a cikin ta,πŸ“š

Ku baiwa 'ya-'yayen ku ingantaccen ilimi ta fannin tauhidi da alqurani a makarantar mu yar yayi gagara gasa.πŸ’ͺ🏽πŸ’₯Domin gyaran goben su da samun ingantacciyar Alumma.πŸ«‚
Allah ya bamu ikon sauke nauyiπŸ€²πŸΎπŸ’—
Ameen.

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address

No, 32 Alqalawa Gwarzo
Kano
704101

Opening Hours

Monday 08:00 - 18:00
Tuesday 08:00 - 18:00
Wednesday 08:00 - 18:00
Thursday 08:00 - 18:00
Friday 08:00 - 13:00