DAN GATAN MA'Aiki s.a.w

DAN GATAN MA'Aiki s.a.w

Share

أني احبك ياسيدي رسول الله one love

18/06/2026
17/06/2026

With Suleiman Sheikh Gambo Sufi – I just got recognized as one of their top fans!

11/06/2026
11/06/2026
11/06/2026

أكثروا من الصلاة على نبيكم ﷺ في ليلة الجمعة ويومها؛ فبها تُشرح الصدور، وتُغفر الذنوب، وتتنزل الرحمات. صلّوا على شفيعكم وحبيبكم محمد ﷺ، فلعلّ صلاةً منكم تكون سببًا للفوز بشفاعته يوم القيامة.🤲

03/06/2026

With Albasheer Hadimin Annabi Saw – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!

01/06/2026

SAKON BADA HAKURI (2)

Ina mai kara bada hakuri wa Shettiman Alarammomi Isma'il Maiduguri bisa ga rubutun dana yi akan sa!

A cikon Vedion da Alaramma yayi bai ambaci sunan kowa ba, dan haka maganar da nayi cewa: yana magana akan mu'amalar FANTAMI ba gaskiya bane!

Bayan haka kuma: Maganar Alaqarsa da Ubangiji da na ce ko a tambayi wasu mutane shima na faɗe shi ne saboda huce haushi da mummunan zaton da na yi amma bani da wata Hujja akai!
Ban ma taɓa zama da shi ko alaqa ba b***e na san wani abu dangane da shi Kawai shaci fadi ne Allah ya yafe mana

Dafatan Alaramma zayyi HAKURI akan waɗannan batutuwa da nayi akan sa tare da alqawarin cewa irin haka ba zai sake faruwa ba a lokaci na gaba!

Kuma muna fata Aramma zayyi amfani da faɗin Allah maɗaukakin sarki daya ke cewa:
وَلۡیَعۡفُوا۟ وَلۡیَصۡفَحُوۤا۟ۗ أَلَا تُحِبُّونَ أَن یَغۡفِرَ ٱللَّهُ لَكُمۡۚ وَٱللَّهُ غَفُورࣱ رَّحِیمٌ

Allah Ubangiji ya tsare mana mutuncin mu da Imanin mu 🤲

Imam Aliyu Albotawee

Want your school to be the top-listed School/college in Lagos?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Address

K/waika
Lagos