Abin Mamaki a Sararin Sama Yau! 🌌
(10 ga Oktoba, 2025)
A yau da dare wani abin ban sha’awa zai faru a sama!
Wata zai zo kusa da Taurarin Pleiades (Taurari Bakwai) — waɗanda ke kyalli da shuɗin haske cikin sararin sama.
Babu buƙatar telescope! Da zarar rana ta fadi, ka ɗaga kai sama ka kalla.
Za ka ga hasken Wata yana tsaye kusa da waÉ—annan taurari masu kyau.
📸 Idan ka gani, ɗauki hoto ka ajiye mana a comment section.
Mu shaida wannan kyakkyawan al’amari tare.
Gaskiya TV Hausa
Hausa TV
What's on your mind
20/08/2025
Anam and Amar
04/08/2025
📺 Gaskiya Guda Ce... Kuma Mu Na Fadarta!
Assalamu alaikum yan uwa da abokan arziki! Muna farin cikin gabatar muku da GASKIYA TV HAUSA – sabon dandali na faɗakarwa, nishadantarwa, da gaskiyar lamurra cikin harshen Hausa.
A Gaskiya TV Hausa, za ku samu: âś… Labarai masu tushe da gaskiya
✅ Tattaunawa kan al’amuran yau da kullum
âś… Addini, Tarihi, Siyasa, Rayuwa da Barkwanci
âś… Shirye-shirye masu ilmantarwa da nishadantarwa
🎯 Burinmu shi ne fada gaskiya ba tare da nuna tsoro ko fifita wani ba. Gaskiya ce ginshikin zaman lafiya da ci gaban al'umma.
📢 Ku kasance tare da mu. Ku bibiye mu. Ku raba shafinku da abokanku domin karin bayani da fa’ida ga kowa.
đź”” Ku danna "Follow" da "Like" domin kar a rasa komai!
> Gaskiya TV Hausa – Inda Gaskiya Ke Raye!
Yau mai iko zai wulakanta maras galihu.
Gobe kuma kowa zai koma kabari – babu dan gari.
Wane kallo za ka yi wa Allah a ranar da za ka ga talakan da ka tauye, yana gaba da kai a Aljanna?
> ✍🏽 Tambaya:
A matsayinka na ɗan kasa, wane canji ne kake so a ga gwamnati ta yi kafin zaɓen gaba?
Fadi sunan local government dinku ni kuma zanfadama
Sunan state dinku
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |
| Saturday | 09:00 - 17:00 |
| Sunday | 09:00 - 17:00 |