لا اله الا الله محمد رسول الله صلى الله عليه وسلم
Barka da safiya
Tijjaniyan Shehu Tijjani
Tijjaniya tafarkin Allah ☝️📿
Wannan gida ansamar dashi ne domin wayar da kan al'umma game da asalin gaskiya akan darikar tijjaniya
13/06/2026
GAYYATA!
Amadadin Cibiyan Addinin Muslunci Na Al-irshad Foundation Tana Gayyatan Daukacin Muslmai Masoya Annanbi S.a.w Zuwa Gagarumin Muhadara Wanda Tashirya. Gobe Lahadi 14/June/2026.
MAI GABATARWA| Sheikh M Ibrahim Mai Ashifa Kano.
Taron Zai Samu Halattan Malamai:-
Sheik Abulfathi Sani Attijjani
Amb Sheik Nasir Sheik Ado Musa
Sheik Burhanuddeen Sheikh Amin M.Goje.
Sheik Hadi Musa...
LOKACI: 7:30pm
WURIN TARO: Babban Masallacin Jumu'ah Na Al-irshad Foundation Dake Tirwun Bauchi.
Allah Yabada Ikon Halatta Amin Summa Amin
12/06/2026
ALHAMDULILLAHI BAMUDA KAMARSA A KASARMU
12/06/2026
Zikirin Jumma.a daga zawiyar Sheikh Ahmad Abulfathi.
Alhamdulillah the ongoing Qur'an recitation masha Allah 🙌🙌🙌
12/06/2026
اللَّهُمَّ اجْعَلْ هَذِهِ الْجُمُعَةَ فَرَجًا لِكُلِّ هَمٍّ، وَشِفَاءً لِكُلِّ مَرِيضٍ، وَرَحْمَةً لِكُلِّ مَيِّتٍ، وَاسْتِجَابَةً لِكُلِّ دُعَاءٍ.
11/06/2026
1st Annual qur'an recitation 🙌🙌🙌
11/06/2026
اللَّهُمَّ يَا كَافِلَ الْعِبَادِ
10/06/2026
SUJJADA
07/06/2026
Hasbunallahu Wani'imal'wakil 😭😭😭
Click here to claim your Sponsored Listing.