18/05/2026
While president Tinubu don assure say dem go release di victims, schoolteachers for Oyo State dey protest and di govnor Seyi Makinde don order say make dem close some schoolsv for di state.
Read: https://bbc.in/4tFICl2
18/05/2026
Omoyele Sowore ya jagoranci wata karamar zanga zanga yayin da hukumar DSS ta sake gurfanar da tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai - Karanta rahoton a sashen sharhi.
Hoto: (X)
18/05/2026
Kamar yadda uwargidansa, Hajiya Hadiza El-Rufai ta shaida mana, an bayar da belinsa ne kan naira miliyan 100 da mutum guda da zai tsaya masa kan makamancin kuɗin.
Ƙarin bayani - https://bbc.in/4dgo1yK