Hassan a Hassan

Hassan a Hassan

Share

ALLAH KASO MU KASO AIKIN MU DAN MANZON ALLAH S.A.W

08/06/2026

Duk lokacin da ka rasa abin da kake so ka kwantar da hankalinka ka sani cewa zaɓin Allah shi ne mafi alheri a gare ka 🤲❤️

08/06/2026

Duk lokacin da ka rasa abin da kake so ka kwantar da hankalinka ka sani cewa zaɓin Allah shi ne mafi alheri a gare ka 🤲❤️

Idan ka rasa wani abu, ka tuna cewa Allah yana da ikon ba ka abin da ya fi shi alheri

08/06/2026

Mafi girman nasara ita ce cin nasara a kan son zuciya

08/06/2026

Mafi girman nasara ita ce cin nasara a kan son zuciya

08/06/2026

Kaunar Annabi Muhammadu S.A.W
ita ce kaunar da ke tsarkake zuciya
daga son zuciya da girman kai

Allah ka bamu son shugaba S.A.W na hakika

07/06/2026

TUBA🤲📿
Kada ka raina hawaye na tuba,
domin yana iya zama sanadin rahamar Allah gare ka

Tuba ta gaskiya tana da girma a wajen Allah
ko da mutum yana ganin zunubinsa yayi yawa

07/06/2026

✨ Hasken Imani
Duk wanda yake yawaita salati
ga Annabi Muhammadu S.A.W,
zai ga yadda zuciyarsa
take samun haske da tsarkin rai.
Domin salati yana daga cikin
manyan ƙofofin rahama

07/06/2026

Ka yi abin da ya dace, ka bar sakamako a hannun Allah

07/06/2026

Ka yi abin da ya dace ka bar sakamako a hannun Allah

Want your school to be the top-listed School/college in Misurata?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Misurata