Salim Ja’afar Mahmoud

Salim Ja’afar Mahmoud

Share

Shafi na musamman na karatutttukan Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Rahimahullah.

14/05/2026

Wasu mutane suna bayyana kansu a zahiri a matsayin masu tsananin addini, amma a zuciya da mu’amala suna nesa da tausayi da fahimtar juna. Sun iya magana game da haƙuri, amma ba su iya magana cikin tausayi da hikima ba. Sun iya wa’azi game da rahama, amma nuna ta ga mutanen da ke kewaye da su yana basu wahala.

Addini an saukar da shi ne domin ya karya girman kai, ba ya kare shi ba. Imani na gaskiya yana taimaka wa mutum ya fuskanci kansa ya gyara kura-kuransa, ba ya ɓoye kansa a bayan addini domin guje wa ɗaukar alhaki ba.

Imani na gaskiya yana gyara abin da ke cikin zuciya… ba kawai ya rufe shi a zahiri ba.

06/05/2026

Illar roƙo, bara da maula...

03/05/2026

Babu yadda al’umma za ta ci gaba idan masu son cin banza s**a yi yawa a cikinta.

Allah Ya ganar da mu.

12/04/2026

Mai cikakken imani...!

Allah Yasa mudace.

01/04/2026

Duniya ba wurin zama ba ce… ƙarshen ta “tika-tika-tik.”Allah Ya sa mu dace.

11/02/2026

Tunatarwa…!

Allah Ya tsare mu.

08/02/2026

Tarihin zuwan bunu isra’il ƙasar misra a taƙaice...

28/01/2026

Hijabi…!

Allah Ya ganar damu.

11/01/2026

Kada ka taɓa cire tsammani daga rahamar Allah.

Allah Ya sa mu dace, Ya kuma ba mu alheri.

15/12/2025
Want your school to be the top-listed School/college in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Abuja