AYYUKAN ALHERI MASU LADA MAI YAWA.
Darasi na 03
Umar Shehu Zaria
Labara 24 Dhul-Hijjah, 1447 (10/06/2026). Masallacin Dr Shehu Lawal Giwa, Rahimahullah, Bayajidda Road, Unguwar Rimi GRA, Kaduna.
Ibrahim Shehu Giwa
Ameer, Mssn Kaduna Area Council/
State Secretary, FAG JIBWIS Kaduna State/
C.E.O Shehu Giwa Academy
Karatun littafin:
ورضوان من الله أكبر
"YARDAR ALLAH ITA CE FIYE DA KOMAI"
Darasi na 04
Umar Shehu Zaria
Talata 02 Dhul-Hijjah, 1447 (19/05/2026). Masallacin Ummina A'isha dake Bello Abdallahi Road, Unguwar Dosa, Kaduna.
Karatun Littafin
٨٠ سببا للنجاة من النار
"HANYOYIN 80 DA ZA SU KUƁUTAR DA KAI DAGA SHIGA WUTA"
Darasi na 20
Mai gabatarwa: UMAR SHEHU ZARIA
A Masallacin Juma'a na Mus'ab Bn Umair dake No. 21 Umar Giwa Road, Danbushiya, New Millennium City, Kaduna.
IBADUN ZUCIYA
DARASI NA 22
DAURAN LITTAFIN TAFSIRIN SURATU AL-FATIHAH
تفسير سورة الفاتحة
Darasi na 10
Tare da Umar Shehu Zaria
Daga AL-FAROUQ ISLAMIC ACADEMY, KADUNA. No. 6 Bello Abdullahi Road, Unguwar Dosa, Kaduna
Ranar da aka rantsar da Tinubu, da muka yi meeting da shi, na ga cewa ba Tinubun da na sani bane a baya, Ya zama mutum-mutumi, da bayani mai zurfi kan tarihin rashin cika alkawari da cin amanar da Tinubu ya yi wa Musulmi da Musulunci a ƙasar nan.
Duk da irin gudunmawar da aka bayar har ya zama Shugaban Ƙasa, tare da tattauna yanda alaƙarsa da Buhari ta lalace da rikice-rikicen siyasar da s**a biyo baya.
Tarihi mai ɗaci daga Mal. Nafiu Baba Ahmad, mni.
Giwa's Mic Ibrahim Shehu Giwa
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Alkali Street
Kaduna