Madarasatu Nida’ud Dinil Islamiy Sabon Gayan Kaduna
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Madarasatu Nida’ud Dinil Islamiy Sabon Gayan Kaduna, School, Sabon Gayan, Kaduna.
01/01/2025
Assalamu alaikum warahamatullah
Muna farin cikin gayyatan yan uwa musulmi
Zuwa gurin saukan’Alqur ‘ani mai gir ma
21/01/2024
Godiya tab bata ga Allah madaukakin sarki
Daya nuna mana wannn rana mai albarka
Yanxu haka kai tsaya daga filin sauka kakennn wanda ake guda narwa ayanxu
17/01/2024
Assalm.munamasu mikagodiya agareku tareda Neman taimakon fadada ajujuwa@@
02/01/2024
Muna farin cikin gayyatan ko wada da kowa
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Sabon Gayan
Kaduna