Nisa'ul Barakah Foundation

Nisa'ul Barakah Foundation

Share

Hada kai damu daku ,domin taimakon marayu da gajiyayyu Allah yabamu sa'a .

11/06/2026
10/06/2026

MUHADARA! MUHADARA!! MUHADARA!!!

Ana gayyatar daukacin al’umma maza da mata zuwa gagarumar muhadara mai matuƙar muhimmanci wadda za ta gudana kamar haka:

📅 Rana: Alhamis, 11/06/2026
🕓 Lokaci: Karfe 4:00 na yamma
📍 Wuri: Masallacin At-Tatbiq Central Mosque, Turaki Shanono, Rigasa

🎙 Mai Gabatarwa: Sheikh Ibrahim Adam Al-Madany

📖 Maudu’i: “Mafadacin Miji da Mafadaciyar Mace”

Muna fatan halartar ku domin amfana da darussa masu amfani ga rayuwar aure da zamantakewa.

Allah Ya sanya albarka, Ya sa mu dace. Amin.

31/05/2026

GAYYATA ! GAYYATA !! GAYYATA !!!

ظاهرة ضعف الإيمان (Raunin Imani da Hanyoyin
Gyaransa)

Ana gayyatar daukacin al'ummar Musulmi maza da mata zuwa wannan muhimmiyar daura da za ta tattauna matsalar raunin imani da hanyoyin karfafa shi bisa Alƙur'ani da Sunnah.

📅 Rana: Laraba zuwa Alhamis 17/12/1447AH – 18/12/1447AH

🗓️ Daidai da: 03/06/2026 – 04/06/2026

⏰ Lokaci: 10:00 na safe – 12:30 na rana

📍 Wuri: At-Tatbiq Central Mosque, Turaki Road, Shanono Rigasa

🎙️ Malami Mai Karatu: Imam Muhammad Auwal Abubakar (El-Wazeer)

Maza da Mata Duk An Gayyace Su
"Ku zo domin ƙara ilimi, ƙarfafa imani, da gyaran rayuwa bisa koyarwar Musulunci."

Photos from Nisa'ul Barakah Foundation's post 25/05/2026

Alhamdulillah

Yau Litinin 8/12/1447A.H 25/05/2026 Wannan Foundation tayi wa Marayu Maza da Mata Aski da kizo da kunshi Yara kusan 200 Wanda har yanzu haka basu kare ba,

Ga Wanda Allah yaba Ikon saka nashi domin farantawa Marayu rai zai iya sakawa.

Gt bank
Abubakar Umar Usman
0154673890

0707 805 1833, 08022495822

Photos from Nisa'ul Barakah Foundation's post 23/05/2026

Wasu bayin Allah sun bamu Gudun mawa domin cigaba da hidimtawa Marayu

Allah ya saka masu da Alkhairi.

Gt bank
0156473890
Abubakar Umar Usman

Want your school to be the top-listed School/college in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Kaduna