02/06/2026
This is to congratulate a member of Dawakin Tofa Academic Forum -DAF, Malam Mahmud Abba Ibrahim on his appointment as a Deputy Director, General Studies Directorate, Northwest University Kano, Nigeria.
Congratulations.
28/05/2026
DAF Mourns Dr Mahmood Baffa Yola, Describes Him as Rare Icon of Service - PERISCOPE
The Dawakin Tofa Academic Forum (DAF) has expressed deep sorrow over the death of elder statesman and prominent son of Dawakin ...
26/05/2026
A daidai lokacin da ake ci gaba da muhawara kan dakatar da karatun Islamiyya a makarantun gwamnati a Dawakin Tofa, ƙungiyar Dawakin Tofa Academic Forum (DAF) ta fito fili domin bayyana matsayarta tare da kira ga mahukunta su sake nazari kan matakin.
Dawakin Tofa, ƙaramar hukuma ce a jihar Kano mai dumbin tarihi, al’adu da kuma himma wajen neman ilimi. Yankin ya shahara da haɗa ilimin addini da na zamani tsawon shekaru masu yawa.
A cikin wata sanarwa da manema labarai da ƙungiyar ta DAF ta fitar a jiya Litinin 24 ga Mayu, 2026, ta bayyana cewa dakatar da zaman Islamiyya a makarantun gwamnati na iya janyo ƙarin shakku ga ilimin boko, musamman a yankunan karkara inda iyaye ke ganin haɗa addini da ilimin zamani a matsayin hanya mafi dacewa ga tarbiyyar ‘ya’yansu.
Ƙungiyar ta jaddada cewa amfani da harabar makarantu domin koyar da Islamiyya bayan an tashi daga aji ya daɗe yana gudana a al’ummar Dawakin Tofa ba tare da wata matsala ba. Saboda haka, DAF ta bukaci gwamnati ta sake duba wannan hukunci tare da samar da ƙa’idoji da gyare-gyare maimakon dakatarwa gaba ɗaya.
Haka kuma, ƙungiyar ta nuna shirinta na yin aiki tare da gwamnati, malamai da sauran masu ruwa da tsaki domin samar da mafita mai dorewa wacce za ta ƙarfafa ilimin addini da na zamani baki ɗaya.
A ƙarshe, DAF ta yi kira ga malamai, ɗalibai, iyaye da daukacin jama’a da su kwantar da hankula tare da bin doka yayin da ake ƙoƙarin warware lamarin cikin lumana.
26/05/2026
DAF asks Dawakin Tofa LG to reverse Islamiyya classes ban - PERISCOPE
The Dawakin Tofa Academic Forum (DAF) has urged the Dawakin Tofa Local Government Area of Kano State to reconsider its decision ....
09/05/2026
This is to congratulate a member of Dawakin Tofa Academic Forum -DAF, Dr. Mustapha Sunusi on his promotion to Associate Professor (Reader) by the Council of Federal University Dutse, Jigawa State.
Congratulations and best wishes Dr.
06/05/2026
This is to congratulate a member of Dawakin Tofa Academic Forum -DAF, Professor Kabir Bello Dungurawa on his appointment as a Council Member, Federal College of Education (Tech.) Potiskum.
Congratulations Sir.