Karatun Tsangaya

Karatun Tsangaya

Share

Wannan Shafi Na Karatun Tsangaya Mun Budeshi Ne Domin Hadin Kan Almajiran Kasa Baki Daya

26/06/2026

Wambai Na Mahaddata Alqur,ani Naqasa Goni Buhari Badawa Kano

26/06/2026

JIRGI KAKAN MOTA MIL DUBU IYAKA TAFIYA MASUJAN SUN HAQURA AGANKA ABARKA SAI TA ALLAH TAYI SHEKH GONI QARIBULLAH KHADIMUL QUR,ANI

26/06/2026

Alhamdulillah Masha Allah mun samu Qaruwar Diya mace jiya Alhamis 25/6/2026 A wajan Aminin mu Goni Umar Dogon Bauchi Diyar Da Mahaifiyar Duka Suna Cikin Qoshin lafiya

Akwai Musaffa ranar laraba Mai zuwa wayewar Alhamis insha Allah Muna Addu,a Allah Ta,ala yai mata Albarka Yasa Hafizar Alqur,nice Ameen

26/06/2026

Wannan Bawa Naka ya Allah kai Ka Halicceshi Dan Isar Annabi Muhammadu Allah kai mana Maganinsa Da Kai Yake Fada Bada muba

25/06/2026

Almajirinku Kenan Cikin Izun Wama Anzalna

24/06/2026

Labbaikum Ya Ahlun Nubuwa Goni Qaribullah Bauchi State

24/06/2026

Kai Malaminnan Akwai Tilawa Ta Tashin Hankali Fa Goni Adamu Sarina

24/06/2026

Ko Kun Gane Muryar Wanne Gwanice Wannan ??????????????????????????

Tareda Goni Misbahu Aliyu Baba Goni

24/06/2026

Waqen sujjada Tareda Sarkin Matasan Mahaddata Alqur.ani Na Kano state Goni Nazifi Dan baiwa

23/06/2026

Allahu Akbar😭😭😭

Allah ya yi wa Aramma Mal. Shu'aibu na Mal. Sani babban layi Nguru rasuwa,
Mal. Shu'aibu; mahaddacin Al-qur'ani ne kuma masaninsa, marubucinsa.

Allah ya yi masa rasuwa a jiya litinin da daddare, an yi jana'izarsa a safiyar yau talata.
Muna rokon Allah ya gafarta masa, ya yi masa rahma, ya albarkaci bayansa, Albarkacin Annabi sallallahu alaihi wa sallam da Al-qur'anin da ya zo mana da shi, wanda shi wannan bawan Allah yake dauke da shi.

Gwani Ashiru Nguru

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Kano