AL-Imamul Bukhari Center For Research And Translation

AL-Imamul Bukhari Center For Research And Translation

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AL-Imamul Bukhari Center For Research And Translation, Education, No. 01 Rijiyar Zaki, Kudu, Kano.

12/06/2026
04/06/2026

Assalamu alaikum wa Rahmatullah

InshaAllah daga Gobe Juma’a 20/12/1447 - 5/6/2026 za a dawo Tafsirin Gadon Kaya wanda Malaminmu Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo yake gabatarwa

Sanarwa daga PRO Sautul Haq

01/06/2026

Muna neman Malaman Haddar Al-Kur'ani maza da mata don koyar da daliban Tahfiz

22/04/2026

Assalamu alaikum wa Rahmatullah
InshaAllah Jibi Juma’a 6/11/1447-24/4/2026 za a dawo Tafsirin Gadon Kaya, daga nan kuma an dawo dukkan Darussan Malaminmu Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo

Sanarwa daga PRO Sautul Haqq

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


No. 01 Rijiyar Zaki, Kudu
Kano