Musaffar Qura'at |
Northwest Unversity Kano Mosque
Ahlul Qur'an TV
Ahlul Qur'an TV
A channel that brings you an indepth interview with different scholars, Quran Recitation with proficient reciters and Islamic Programs.
Shin kana iya karanta Alƙur'ani a kullum?
Musaffar Qura'at |
Northwest Unversity Kano Mosque
Adam Waziri
Ahlul Qur'an TV
22/06/2026
Labari | Shaikh Sudais Ya Dawo Bayan Watanni Biyu!
A gobe babban limami a Haramin Makkah Shaikh Abdurrahman Sudai zai jagoranci sallar Magariba bayan shafe kusan watanni biyu ba tare da an ji muryarsa ba.
Ahlul Qur'an TV
22/06/2026
Me ku ka sani game da 'Hijri Isma'il' dake kusa da Ɗakin Ka'aba?
Ahlul Qur'an TV
22/06/2026
Da Ɗumi-Ɗumi | An fara aikin ƙera sabuwar Kiswa - Rigar Ka'aba ta shekarar Hijira ta 1449H (2027).
Cibiyar Sarki Abdulaziz wadda ke kula da Kiswar Ka'aba da ke Makkah ta fara aikin ƙera sabuwar Kiswa kwanaki kaɗan bayan an sanya sabuwar Kiswa a ranar 1 ga watan Muharram na farkon shekarar musilunci.
Bisa Al'ada wannan Kiswa yana ɗaukar kusan watanni 11 ana ƙera shi, kuma ana yin sa ne gaba ɗaya da siliki baƙi da aka yi wa rini, tare da kawata shi da ayoyin Alƙur'ani da aka saka da zaren zinariya da azurfa.
Ahlul Qur'an TV
Musaffar Qura'at | BANAT
Northwest Unversity Kano Mosque
Ala'i Muhammad
Ahlul Qur'an TV
22/06/2026
Bayan haddar Alƙur'ani, yara mata na iya rubuta Alƙur'ani a Makarantun Allo.
Wannan wata hanya ce ta ƙara ƙarfafa haddarsu da kuma tabbatar da ingancin karatunsu. Rubuta Alƙur'ani na taimakawa wajen ƙara fahimta, kiyaye ayoyi a zuciya, da kuma koyon rubutun Larabci yadda ya kamata.
Haka kuma, wannan al'ada tana taimakawa wajen raya ilimin Alƙur'ani a tsakanin mata, tare da ba su damar zama malamai ko masu koyar da Alƙur'ani a nan gaba.
Ahlul Qur'an TV
Musaffar Qura'at | BANAT
Northwest Unversity Kano Mosque
Zainab Hassan
Ahlul Qur'an TV
Ahlul Qur'an TV A channel that brings you an indepth interview with different scholars, Quran Recitation with proficient reciters and Islamic Programs.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Sharada NNDC Qtrs
Kano
700101