Sheikh Abdulgaffar S. Nasir kabara

Sheikh Abdulgaffar S. Nasir kabara

Share

الوعظ والإرشاد

19/06/2026

اللَّهُمَّ اجْعَلْ أَوَّلَ جُمُعَةٍ مِنْ عَامِنَا هَذَا فَاتِحَةَ خَيْرٍ وَبَرَكَةٍ لَنَا، وَاغْفِرْ لَنَا ذُنُوبَنَا، وَيَسِّرْ لَنَا أُمُورَنَا، وَارْزُقْنَا رِزْقًا حَلَالًا طَيِّبًا، وَاحْفَظْنَا وَأَهْلَنَا وَأَحْبَابَنَا مِنْ كُلِّ سُوءٍ،

17/06/2026

Barka da shigo war sabuwar shekarar Musulci ta Hijira Allah yabamu dukkanin Alkhairin dake cikin ta yasa mun Shiga Asaa

15/06/2026
15/06/2026

Ziyarar Neman tabarruki Kenan zuwaga Sheikh Abdulgaffar Kabara wadda Dan Takarar Gwamnan Jahar Kano a jam’iyyar LDA Alhaji Mustafa Bello Bari Yakawo Muna Masa Godia da Fatan Alkhairi

14/06/2026

Saukar Alqur’ani Maigirma kenan amakarantar Khulafa’ur Rashidin dake gwammaja inda kimanin Dalibai 750 s**a sauke Dafatan Allah yasa albarka yabamu Albarkar Alqur’ani

06/06/2026

Allahu Akbar!! Ayau shekara Goma Sha biyu(12) da Rasuwar Mai Martaba Sarkin Kano Ado Bayero Allah Ubangiji ya jaddada masa Rahama yajikan Magabatan mu. An dauki wannan hoto amunasabar Saukar Alqur’ani da aka gabatar a Unguwar Gwale

04/06/2026

Amsa ga Wanda yake cewa babu Darikar Qadiriyya a jahar Adamawa,Gombe, Taraba dakuma sauran wurare

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Kano