Sheikh Sunusi Adam Mariri

Sheikh Sunusi Adam Mariri

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sheikh Sunusi Adam Mariri, Tutor/Teacher, Sheikh Abubakar Mahmoud gumi Masjid Mariri, Maiduguri Road Kano, Kano.

18/06/2026

345 Saheeh al Bukhari
Matattarar bayanai kan Shuf'ah & Matattarar bayanai kan Ƙwadago (Ijarah)

Masjidu Sheikh Abubakar Mahmud Gumi Mariri

18/06/2026

Assalamu Alaikum Warahmatullah
Bayan kammala littafin 'Al-Fiqu al Muyassar' kamar yadda sanarwa ta gabata littafin da za'a fara karantawa shine 'Al arba'una al Nawawiyyah'.

Daga nan kuma in sha Allah za'a karanta Muqaddimar 'Sunan al Nisā'i' da kuma Muqaddimar 'Sunan Ibn Mājah. Duka a Masjid Albani Gado Arewa Mariri.

Ana sanar da ɗalibai da suyi qoqari su tanadi wadannan littattafai. Za'a fara da Arba'una al Nawawiyyah. Ranar Talata 08-01-1448A.H (23-06-2026) In sha Allah.

18/06/2026

Ilimi da ɗaliban Ilimi || Sheikh Sunusi Adam Mariri

Masjid Albani Gado Arewa Mariri

12/06/2026

Assalamu Alaikum Warahmatullah
Muna godiya ga Allah bisa ni'imar Sa da falala. Saboda yanayin gari babu karatun 'Sunan al Tirmidhie' da za'a koma yau. Allah Ya bamu damuna mai albarka. Ameen

12/06/2026

Assalamu Alaikum Warahmatu Allah
Ana sanar da yan uwa cewa yau in sha Allah za'a dawo dukkanin karatuttuka. Allah Ya bamu ikon aiki da abinda muke karantawa, Ya zaunar mana da ƙasar mu lafiya, Ya kuma bamu damuna mai albarka. Ameen

12/06/2026

Khutdbar Juma'a
Jinin Dan Adam a Najeriya

Masjidu Sheikh Abubakar Mahmud Gumi Mariri
Hausa

12/06/2026

Khutdbar Juma'a
Jinin Dan Adam a Najeriya

Masjidu Sheikh Abubakar Mahmud Gumi Mariri
Larabci

09/06/2026

Bayani kan haɗe Salloli

Masjid Al Ghamama D/Nasidi Mariri

08/06/2026

Muhadharah
Rayuwar Annabi Sallallahu alaihi Wasallam

Masjid Al Ghamama D/Nasidi Mariri

08/06/2026

Muhadharah
Rayuwar Annabi Sallallahu alaihi Wasallama

Masjid Al Ghamama D/Nasidi Mariri

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address


Sheikh Abubakar Mahmoud Gumi Masjid Mariri, Maiduguri Road Kano
Kano