19/06/2026
Shin laifi ne saurayi ya duba asusun banki ko wayar budurwarsa idan ta ba shi amana ta ajiye a gurinshi?
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hafsat yusif, College & University, Warure Quarters, Kano.
19/06/2026
Shin laifi ne saurayi ya duba asusun banki ko wayar budurwarsa idan ta ba shi amana ta ajiye a gurinshi?
19/06/2026
19/06/2026
18/06/2026
Me yasa mata ke yawan zargin maza da cewa ba sa taɓa mantawa da yarinyar da ta fara koya musu zafin rabuwa?
18/06/2026
Idan budurwarka ta nemi kuɗi na gaggawa don jinyar mahafiyarta, kuma baka da su, shin zaka iya cin bashi ko siyar da kayanka don ka ba ta?
17/06/2026
Shin akwai lokacin da namiji zai zauna ya yi kuka shi kaɗai a daki saboda tsananin cutarwa da mace ta yi masa?
17/06/2026
🙏 Allah ya tsare mana mutuncin aurenmu har karshen rayuwa.
15/06/2026
Shin gaskiya ne cewa maza ba sa iya jure zaman kadaici na tsawon shekara guda ba tare da sun nemi mace ba?