Arewa Duniya Tv

Arewa Duniya Tv

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa Duniya Tv, Education Website, kano, Kano.

18/06/2026

Innalillahi wa inna ilaihi raji'un!!😭😭
Allah yayiwa sister nah Jamila Hussaini Umar rasuwa Matar Hassan Albes
Jana'iza bayan azahar karfe 2:00 kofar gidan Alhaji Yahaya mai yadi layin Madina primary school

17/06/2026

😭😭INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UN
BUHARI USMAN BUTALAWA
Uban giji allah ya kai haske KABARINKA bijashi sayyadina rasulillahi sallalahu alaihi wasallama

17/06/2026

Davido yayi Rarar martani da Hausa inda yace 👇
"Da ace kana da ilimi da na tsaya nayi magana dakai. Ama komai baka sani ba, sakarai kawai.

Nan take Rarara yayi martani da cewa👇
"Ka shiga taitayinka"

Shin wa kuke goyan baya a cikin su?

16/06/2026

Lamarin Kasar Nan Tashin Hankalin Yayi yawa🙃🙄

16/06/2026

Lamari yabachi 🙄 Kusaurara

16/06/2026

Yadda nashiga Hannu Yan Garkuwa Da Mutane Hira Da ab🙄🙄🦻

16/06/2026

RAYUWA KENAN😭;~ Yau wata biyu kenan da rasuwar matata da ɗana… har yanzu zuciyata na cikin raɗaɗi mai tsanani. Rashin su ya bar babban gibi a rayuwata 😭

Ina ƙara roƙonku da ku taimaka min da addu’a daga bakunanku masu albarka 🤲
Ku ce: Allah ya jiƙan su, ya gafarta musu, ya sa Aljannah Firdausi ta zama makomarsu.

Duk wanda ya yi musu addu’a, Allah ya saka masa da alheri mai yawa 🤍

Allah ya saka da alheri. 🤲

~Umar Buhari Tsafe ✍️

15/06/2026

😭😭INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN

Waɗannan su ne fuskokin wasu daga cikin al’ummar ƙaramar hukumar Dandume Jihar Katsina da s**a rasa rayukansu sakamakon hare-haren ‘yan bindiga.

A ranar Asabar, 13/06/2026, al’ummar Dandume sun wayi gari cikin alhini, jimami da baƙin ciki sakamakon wannan mummunan lamari da ya yi sanadiyyar salwantar rayukan bayin Allah marasa laifi.

Mutuwar su babban rashi ne ga iyalansu, abokan arzikinsu da kuma daukacin al’ummar Dandume. Zukata sun yi nauyi, idanu sun cika da hawaye, yayin da aka rasa mutane waɗanda s**a fito neman halaliyarsu da kula da iyalansu.

Ba abin da ya fi ciwo kamar ganin rayukan bayin Allah suna salwanta ba tare da wani laifi ba. Wannan lamari ya sake barin tabo mai zurfi a zukatan jama’a tare da ƙara tunatar da mu cewa rayuwa amana ce daga Allah, kuma kowane rai mai ɗanɗanar mutuwa ne.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya jiƙan waɗanda s**a rasu, Ya gafarta musu kura-kuransu, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsu. Allah Ya ba iyalansu haƙurin jure wannan babban rashi, Ya kuma kawo ƙarshen matsalar tsaro da ke addabar al’ummarmu.

Allah Ya jiƙan su baki ɗaya, Ya sa ƙarshen wahalarsu hutu ne, Ya kuma kare sauran al’umma daga irin wannan masifa. Amin. 🤲🏽💔😭

14/06/2026

😭😭 Inalillahi wainna Ilallahi Rajiun 😭 Masu garkuwan sun mika gawar Janar Rabe Abubakar, sannan sun saki matarsa. Za a gudanar da sallar jana'izarsa a Katsina, kamar yadda iyalansa s**a sanar.

Allah Ya jikansa da rahama. 🤲🏻

14/06/2026

Za Mu Soma Tafiya Da Ƴan Soshiyal Midiya Zuwa Filin Daga Domin Su Dinga Ganewa Idanuwanau Irin Nasarorin Da Sojojinmu Suke Samu Kan 'Yan Bindigan Daji, Inji Ministan Tsaro, Janar Christopher

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address


Kano
Kano
LABARIMASUZAFIDADUMIDUMIKUYIFOLLOWDIFAGEDINNAN�