22/06/2026
Innaa Lillaahi wa Inna Ilaihi Raaji'un!!!
Allah Ya yi wa Alhaji Abbas Lawal (ABASHE) rasuwa, yaya ga Malaminmu Alhaji Sani Bala
Allah Ya gafarta masa, Ya yafe masa kura-kurensa, Yasa Aljannah ce makomarsa tare da sauran iyayen mu.
AMEEN.π€²
14/06/2026
13/06/2026