Dr. Suleiman Mahmud Al-Azhary

Dr. Suleiman Mahmud Al-Azhary

Share

وَمَا بِكُم مِّن نِّعۡمَةٖ فَمِنَ ٱللَّهِۖ

Photos from Dr. Suleiman Mahmud Al-Azhary's post 21/06/2026

Labari Acikin hotuna Jim kadan Bayan Dawowa Karatun sati sati a Masjidur Rasul Na'ibawa Kwanar Ɗan Hassan

Allah Yabamu Ikon Amfana da Abinda Muka Saurara Ameen 🙏

21/06/2026

136 Mukhatasar Minhajil Qasidin

Daga Masjidur Rasul Na'ibawa Kwanar Ɗan Hassan

20/06/2026

Sanarwa! sanarwa!! sanarwa!!!

Bayan hutun da aka yi, muna sanar da ɗalibai cewa an koma karatu kamar yadda akasaba. Muna fatan kowa ya shirya domin ci gaba da neman ilimi da samun nasara.
Allah Ya sa a yi karatu lafiya, Ya ba mu fahimta da dacewa. 🤲📖

JADAWALIN KARATUTTAKA

Ranar Lahadi
MUKHTASAR MINHAJIL QASIDIN

Ranar Laraba
AL-WABILUS SAYYIB

Ranar Juma'ah
MUKHTASAR SIRATUR RASUL

Za'a iya Kalla kai tsaye ta shifin mu na facebook mai suna Dr. Sulaiman Mahmud Al-Azhary

19/06/2026

Allah yakawo mana ɗauki a yankin mu na Arewa

19/06/2026

KHUDUBAR JUMA'A TA HAUSA 009

MAI GABATARWA:
DR SULAIMAN MAHMUD AL-AZHARY

DAGA MASJID KHATIMUR RASUL FARAWA

19/6/2026

19/06/2026

KHUDUBAR JUMA'A TA LARABCI 009

MAI GABATARWA:
DR SULAIMAN MAHMUD AL-AZHARY

DAGA MASJID KHATIMUR RASUL FARAWA

19/6/2026

16/06/2026

اللهم اجعل هذه السنة سنة خيرٍ وبركةٍ وأمنٍ وسلام، ووفِّقنا فيها لما تحب وترضى.
Ya Allah, Ka sanya wannan sabuwar shekara ta Hijira ta zama shekarar alheri, zaman lafiya, da albarka. Ka kare ƙasarmu Najeriya daga dukkan fitintinu da matsaloli, Ka bawa shugabanninmu hikima da adalci. Ka haɗa kan al'ummar Musulmi a faɗin duniya, Ka kawo zaman lafiya a wuraren da ake fama da tashin hankali, Ka yaye mana talauci, rashin lafiya da dukkan wani bala'i. Ka karɓi ibadunmu, Ka gafarta mana zunubanmu, Ka sa ƙarshenmu ya zama mai kyau. Amin Ya Rabbal Alamin. 🤲🏻

✍️ Haruna lawan media team

12/06/2026
Photos from Dr. Suleiman Mahmud Al-Azhary's post 12/06/2026

JIM KADAN BAYAN IDAR DA SALLH A MASALLACIN UMAR BIN ABDUL-AZIZ DAKE BACIRAWA KANO

12/06/2026

KHUDUBAR JUMA'A TA HAUSA 008

MAI GABATARWA:
DR SULAIMAN MAHMUD AL-AZHARY

MAI TAKEN:

(MUHIMMANCIN TAIMAKEKENIYA AN TSAKANIN AL'UMMAH)

DAGA MASJIDU UMAR BIN ABDUL-AZIZ BACIRAWA

12/6/2026

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address


Kano