Daga Ƙasar Istanbul,
Ziyarar Tarihi.
Shaykh Muhammad Bin Uthman
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Shaykh Muhammad Bin Uthman, Education, Kano.
20/06/2026
Muhadara a Istanbul.
الحمدلله والصلاة والسلام على رسول الله.
نحن الآن على عتبة باب العام الهجري الجديد ١٤٤٨
لكن، هل العبرة بمجرد دخول العام الجديد وبالدخول فيه أم بأخذ العبرة والعبر في مرور الأيام والشهور والليالي التي ما هي إلا عبارة عن اقتراب الآجال المحتومة وانصرام الأيام المحدودة ؟
يقول أحدهم:
" ما أكثر العِبر وما أقل الاعتبار!!
و يقول الإمام ابن كثير الدمشقي المفسر الشهير رحمه الله بهذا الصدد:
تَمُرُّ بِنَا الأَيَّامُ تَتْرَى وإِنَّمَا ... نُسَاقُ إِلَى الآجَالِ وَالعَيْنُ تَنْظُرُ
فَلاَ عَائِدٌ ذَاكَ الشَّبَابُ الَّذِي مَضَى ...
ولاَ زَائِلٌ هَذَا المَشِيبُ المُكَدِّرُ
فهل من معتبر؟
وفق الله الجميع للخير والصواب على الدوام
09/06/2026
GET IT RIGHT
Own money positively but DON’T be owned by money negatively. The consequential eventuality of the latter is certainly grim
08/06/2026
MAHANGA
Kyawawan zukata masu tsarki, kullun jin daɗin aikata alheri suke. Amma miyagun zukata marasa tsarki su kuma kullun jin daɗin miyagun ayyuka suke.
Mu yi ƙoƙari mu zama na farkon BA NA BIYUN BA!
MAHANGA
Allah Maɗaukaki Ya ce:
﴿ثُمَّ أَتِمُّوا الصِّيَامَ إِلَى اللَّيْلِ﴾
البقرة:١٨٧
Fassara: ”Sannan kuma ku cika azumi har izuwa dare”
Tambaya:
Yaushe ne dare a nan?
Da yamma bayan faɗuwar rana ko kuwa cikin dare yanda bahaushe ya fahimta a al’adance?
Amsa:
Karantarwar Annabi(SAW) ta nuna ma duk mai imani kuma mai riƙo da al-Ƙur’ani na gaskiya cewa dare a nan bayan faɗuwar rana ne.
Allah KA tsare dukkanin Musulmi daga ɓata
06/06/2026
GET IT RIGHT
Controlling one’s anger, as it should be, is a virtue. Never assume it- erroneously- to be a mark of, or akin to weakness. The strength in actual sense lies there
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Address
Kano