Tauhid TV

Tauhid TV

Share

Domin yaɗa karatukan addini da kuma dukkan abinda zai amfani al'umma

23/06/2026

Akwai Azumin Tasu'a gobe ga wanda ya samu iko

23/06/2026

KU GAFARCENI DON ALLAH 😭🙏

WALLAHI ko baban ka Nasiru kabara Naji ance ya ke6e da mace ya biya mata wata bukata ba zan yi masa wannan mummunan zaton da kaiwa manzon Allah (s.a.w)

Me yasa zuciyar ku ta kasa fassara hadisin da kyakkyawan fassara sai mummuna? Wani malamin addini ne ya ta6a fassara hadisin a haka yadda kuka fassara shi? Nasan amsar ku itace "babu", to me yasa ku kuka dage sai an fassara shi da wannan mummunar fassarar?

Lokaci yayi da zamu daina kyale wadannan Tsinnannun suna nuna tumasancinsu akan shugaban halitta manzon tsira (s.a.w).

Babanka ya karanta hadisin nan a asshifa Amman beyi masa wannan jakar fassarar ba.

Meyasa a kullum bakwa jin kunyar murda maganar manzon Allah (s.a.w) kawai don ku zagi malaman musuluncin da ko farcensu nasiru kabara bai kai a ilmi ba.

In aka zagi babanku za kuji haushi Amman babu ruwanku haka za ku murguda maganar da zata zama aibu ga manzon Allah (s.a.w).

Me yasa? Me yasa? Me yasa?
Don Allah ina bukatar amsa.

In zagi zaka yi nima na iya !!!


ABUBAKAR ASSIDDEEQ
22nd June 2026

23/06/2026

Lallai Ustazai ya dace mu tallafawa ƴaƴan Malama Ummulkhairi, za mu saka account number a Posting ɗinnan ! wai ko kun san cewa:

1- Malama Ummulkhairi malamar Islamiyyah ce wacce ta sadaukar da rayuwarta a karantar da Ƙur'ani mai hirma da zuwa wa'azi, k**ar yadda makwabtan ta s**a shaideta

2- Lokacin da Ummulkhairi na cikin Police Station don neman mafaka, ta faɗa k**ar yadda muka ji aminiyarta ta faɗa cewa: Ta yaya zasu ce ina satar yara alhali muna yin kwanaki bamu ɗora abinci a gidanmu ba, alamun cewa lallai talakawa ne, shi ko talaka ba sai yace maka yana buƙatar taimako ba

3- Lallai miliyoyin al'umma sun shiga damuwa da wannan kisan zalunci, amma fa ku sani, ana iya jimamin nan har a gama ba tare da kowa ya kawowa ƴaƴan Malama Ummulkhairi taimako ko tallafi da zai rage musu raɗaɗin abunda ke damunsu ba

4- Ga duk mai niyyar taimako, muna da niyyar samar musu sutura koda complete 5 kowane daga Ƴaƴanta huɗu da ta haifa, in ma ta k**a mu biya musu kuɗin karatu ko wasu daga cikinsu domin samun ingantaccen ilimin addini da boko to zamu yi hakan Insha Allah

Ba zaka san zafin kisan nan ba, sai ka kwatanta cewa da matarka ce aka yiwa wannan zalunci ! Yaya zaka ji !?

Ga masu niyyar taimakā musu:
7062-2272-38
Abdulkarim Hamisu
Opay

Abdulkarim Hamisu Assuyudi
(Garkuwan Ustazan Islamiyyah)
Shugaban tafiyar Ustazu tsaya da ƙafarka

22/06/2026

Sheikh Gurumtum akan Sheikh Baffa Hotoro

22/06/2026

Allah yajiqan Imam Idris da rahama😢🤲fadamana abu daya daka qaru dashi daga Dr.Idris?

Want your school to be the top-listed School/college in Katsina?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Jibia
Katsina