Imam Abdurrahim sabi'u Rafindadi

Imam Abdurrahim sabi'u Rafindadi

Share

Munbude wannan page Saboda yada karatuttukan Imam Abdurrahim sabi'u da amsa tambayoyi Muna godiya...

10/06/2026

Kaitsaye
Karatun malam Haruna Muhammad Sani katsina

Na Ash-Shifa bi Ta'arifi hukukil mustafa
Daga masadallacin nana Zainab dake rukunin gidajen federal teaching hospital

06/06/2026

Kaitsaye
Karatun Dr abdurrahim sabi'u rafindadi katsina

Na littafin Taskiyatun nafsi
Daga masadallacin nana Zainab dake rukunin gudajen federal teaching hospital

05/06/2026

Assalamu Alaikum warahamatullah

Sanarwa insha Allah ran juma'a maizuwa za'a komai karatu da Dr abdurrahim ke gabatarwa a masallachin tanki rafindadi

Na littafin :-
Aina nahanu min'aklakil salaf

05/06/2026

Fassarar khudbar yau daga bakin imam harun

05/06/2026

Khudbar juma' daga Masjid Nana zaina katsina teaching hospital Medical Center
Tareda Dr harun muhammad sani
sabi'u rafindadi

19/12/1447
5/6/2026

03/06/2026
29/05/2026

Fassarar khudbar data gwbata

29/05/2026

Khudbar juma' daga Masjid Nana zaina katsina teaching hospital Medical Center
Tareda Dr Abdurrahim Sabiu Rafindadi
sabi'u rafindadi

12/12/1447
28/5/2026

Want your school to be the top-listed School/college in Katsina?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address


Tayoyi Katsina
Katsina