09/03/2026
BINCIKE GAME DA MUTUN NAWA NE SUKAI SATA
Ana duba gidan 7 tauraronda akasamu adadin maimaituwanshi akasan adadin yawan barayin in sha allahu.
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Malamin zaure, Education Website, maiduguri, Maiduguri.
Malamin ramli da falaki da hisabi
sannan muna sayar da littattan ramli falaki hisabi da applications duka na hausa
kuma masu saukin koyo koda ace baka iyaba zaka koya cikin sauki
08109988689
09/03/2026
BINCIKE GAME DA MUTUN NAWA NE SUKAI SATA
Ana duba gidan 7 tauraronda akasamu adadin maimaituwanshi akasan adadin yawan barayin in sha allahu.
04/03/2026
BINCIKE WAJAN GANE MUTUN ZAIZO KO
BAZAI ZOBA
Ana duba daya inyazo da ittisalinshi akasan sannan
babu imfisali tsakani to zaizo da izinin allah.
04/03/2026
HUKUNCIN SAMUN IJABA GA DUK WANI ABU DA YAYI JINKIRI A RAMLI
Assalamu Alaikum Warahmatullah. Wannan karatu ne mai matuqar muhimmanci domin taimakawa almajirai. Ana samun ijaba magaggauciya a cikin abubuwan da s**a yi jinkiri kamar kudi, aiki, alkawari, ko hakkokin da aka rike.
Mataki na Farko:
Zuba qasa da niyyar bukatarka zata biya ko a’a. Idan Dali'inka yana da Ittisali a qasar, Alhamdulillah, bukatarka zata biya da izinin Allah. Idan babu Ittisali, kar ka wahala.
Idan ka sami Ittisali, sai ka hada Gidan 3 da 11, sannan ka hada sakamakon da Gidan 14, sai ka haifi tauraro daya. Da wannan tauraron zaka yi hukunci.
KAUSAJI
Karanta Suratu Daha kafa 1 kullum tsawon kwana 9 ko Ya Latifu 1000 kullum kwana 9.
DAHIKA
Qul Huwallahu 5331 cikin sati daya ko Ya Allah 1000 kullum tsawon kwana 12.
RAYATUL FARHI
Suratul Fatiha 1000 cikin sati daya ko Ya Mu’izzu 7000 tsawon sati daya.
BAYARA
Suratul Iqra’a kafa 7 kullum har kwana 7 ko Ya Qadiru 5331 kullum kwana hudu.
DARIKI
Falaqi da Nasi 500 kullum kwana biyar ko Ya Quddusu 5000 kwana biyar.
QABLA KHARIJAH
Li Ilafi Quraish 1000 cikin kwana shida ko La Haula Wala Quwwata Illa Billah 1000 kwana shida.
HUMRA
Alam Tara Kaifa 1111 cikin kwana 7 ko Ya Wujudu 1000 tsawon sati.
INKISI
Suratut Tauba kafa 1 kullum kwana 7 ko Ya Basitu 1000 kwana 12.
NUSRA KHARIJAH
Alam Nashraha kafa 21 kullum ko Ya Wahhabu 3333 tsawon kwana 14.
ISQAFI
Suratul Kahfi kafa 5 kullum ko Ya Azeez 21000 cikin kwana 9.
IJTIMA'I
Suratul A'ala kafa 9 ko Ya Jabbaru 1000 tsawon kwana 11.
NUSRA DAKILA
Inna A’adainal Kal Kausar 91 kwana 7 ko Ya Samadu 4000 kwana 7.
SA'ILI
Lawan Zalna Hazal Qur’anu kafa 41 kwana 15 ko Ya Hayyu Ya Qayyumu 1000 kwana 15.
NAQIYYAL KADDI
Suratul Anbiya’i kafa 3 ko Ya Allahu Ya Muta’ali 1111 kwana 9.
QALI DAKILI
Izawaqa kafa 3 kwana 14 ko Ya Mubdi’u Ya Mu’idu 3333 kwana 14.
JAMAA
Suratud Duha 15 kullum kwana 15 ko Ya Muhaiminu 1111 kwana 15.
Hukuncin Sadaka:
Idan tauraron Nari ne – sadaka da abu mai dumi. Idan Hawa’i ko Ma’i – sadaka da abu mai ruwa ko mai zaki. Idan Turabi – sadaka da danyen abinci ko hatsi.
Sirrin Karbar Bashi:
Idan hakkinka ne aka rike maka, karanta: “La Ilaha Illa Anta Subhanaka Inni Kuntu Minaz Zalimin” adadi 31,313 cikin kwana uku ko biyar ko bakwai. Bayan haka ka yi sadakar abinci ga mai bukata. Da izinin Allah za ka samu hakkinka.
04/03/2026
SABON SIRRI
SIRRIN BUDI A KASUWANCI
Domin neman albarka da budin kasuwanci, ana yin wannan sirri da niyyar neman taimakon Allah da bude hanyoyin arziki.
📿 Adadin Karatu:
A karanta istigfari sau 100, sannan a karanta salati sau 100.
⏰ Lokacin Yinshi:
A yi shi bayan sallar asuba ko kafin bude shago, tsawon kwanaki 7 a jere.
A yayin karatun, a yi niyyar bude kasuwanci da samun kwastomomi nagari. Komai da izinin Allah ne.
1.BINCIKE GAMEDA BIYAN BUKATA KO
WACCE
Ana daukan gidan 1 da 6 danda yabaka in narine sai
aduba agani tauraron daya yazoda ittisalinsa in
ittisali yazo bukata zatabiya in sha allah.
Sharikar auran kabiru da matayenshi
Sharikar auran kadija
Sirrin taurari
Sharikar aure na mai suna kadija
KA ZAMA KWARARRE A RAMLI DA HISABI DA FALAKI🔥
Kana son ka iya fitar da hukunci da kanka ba tare da tambayar kowa ba? Littattafanmu da Applications dinmu an tsara su ne domin su baka cikakken bayani da fassara kai tsaye — ba tare da rikitarwa ba koda ace baka taba iya zuba kasa ba zaka iya cikin sauki.
✅ Littattafan suna dauke da cikakken bayani da misalai a aikace.
✅ Applications din suna bada fassara kai tsaye da kansu.
✅ Ba sa cutar mutane — ilimi ne domin fahimta da taimako.
✅ Zaka iya gane jifa, iska, mayu da sauran al’amura cikin sauki.
✅ Sun dace da beginner da kwararre.
Kada ka tsaya a tambaya — ka mallaki ilimin gaba daya a hannunka.
📲 Tuntubeni yanzu a WhatsApp:
https://wa.me/2348109988689
08109988689
02/03/2026
BINCIKE GAMEDA BIYAN BUKATA KO
WACCE
Ana daukan gidan 1 da 6 danda yabaka in narine sai
aduba agani tauraron daya yazoda ittisalinsa in
ittisali yazo bukata zatabiya in sha allah.